
Hahahaha😂😂😂😂 Wani attajiri ne yayi niyyar rabawa masu karamin karfi ragunan sallah layya, sai yaje wani masallaci yasa aka ajiye ragunan a bayan masallaci, anayin sallamar sallah sai ya mike yace ina mutum daya mai tsoron Allah sai wani ya daga hannu sai yace" bismillah, suka fita bayan masallacin aka yanka masa rago akace ya dauka ya wuce gida, sai ya dawo acikin masallacin yace ina wani mai tsoron Allah wani ya sake daga hannu shima sukaje aka yanka masa ya dauka ya tafi gida, akaro na 3 sai ya manta ya shiga da wukar kuma gajini ajikinta yadawo masallaci yace ina wani me tsoron Allah suna ganin wukar a hannun sa da jini kuma sun lura da duk mutanen daya kira basu dawo ba sai suka yi tsit kowa ya kasa daga hannu can sai ladan yace" sai dai ko liman, shi yafi kowa tsoron Allah. Da sauri liman yace "IN JI UWAR WA?😄😄😄😄😄
Posting by adam b zangooooo