19 Oct
19Oct

Aisha Buhari Ta Sanya Rigar Naira Miliyan 1.2Daga Bashir Musa Liman.Sunan rigar da A'isha Buhari ta sanya Salvatore Ferragamo. Ana sayar da ita Naira miliyan 1 da dubu 200. Ta sanya wannan rigar ce a lokacin da shirya don ta halarci taron Kungiyar Matan Afrika, wanda a za a yi a birnin Brussels na kasar Belgiyum

Comments
* The email will not be published on the website.
I BUILT MY SITE FOR FREE USING