23 Oct
23Oct

wata sabuwa*Nafi masu digiri wayewa- inji Adam zangojarumin fina finen hausa Adam zango yace yafi masu dugiri nesa ba kusa ba sabo shi bashida digiri kuma yana da sana'ar da yake yi kuma yana samun kudinsa yadda yake so kuma yace yafi shekara 12 yana harakar fim kuma yana samum kudi sosai ammam masu digiri ya wancinsu basuda aikin yimeye ra'ayinku..?


Comments
* The email will not be published on the website.
I BUILT MY SITE FOR FREE USING