28 Nov
28Nov

Dan kwalisar ne Bobriscky ya bayyana dalilansa da suka sa ya bar addinin musulunci. Da farko dai sunana Idris kuma yanzu na koma Bobriscky ni haifafen musulmi ne amman da ga baya na koma christain badan komai ba sai dan ni dan kwalisa ne a koda yaushe ina yin kwaliya in shafa hoda in kuma shafa jambaki. Amman naga bazan iya yin alwala sai biyar arana ba san in sake yin kwalliya a koda yaushe ba shiya sa na sauwakewa kaina musulunci na koma christain. Da dai nayi tsoron ko mahaifina zai hana ni amman daga baya ya bar ni na zabi addinin da nakeso.

Comments
* The email will not be published on the website.
I BUILT MY SITE FOR FREE USING