29 Oct
29Oct

Babban Burina Na Samu Mijin Aure -Hindatu Umar 

Hajiya Hindatu Umar kantomar mulki ta karamar hukumar Argungu da ke jihar Kebbi wacce ba da daɗewa ba Gwamnan jihar Kebbi Alhaji Abubakar Atiku Bagudu ya naɗa ta a wannan mukamin. Ta bayyanawa jaridar Zuma Times cewa, "Babban burina a rayuwa bai wuce na yi aure ba, ina fatan randa Allah zai nuna mun zan wayi gari na ganni a ɗakin mijina sannan game da siyasa kuma, mutani sune za su ba da wannan amsar kuma sai na kwada nawa bajintar tukuna"

Ina Mazaje?

Comments
* The email will not be published on the website.
I BUILT MY SITE FOR FREE USING